Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 38 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿أَسۡمِعۡ بِهِمۡ وَأَبۡصِرۡ يَوۡمَ يَأۡتُونَنَا لَٰكِنِ ٱلظَّٰلِمُونَ ٱلۡيَوۡمَ فِي ضَلَٰلٖ مُّبِينٖ ﴾
[مَريَم: 38]
﴿أسمع بهم وأبصر يوم يأتوننا لكن الظالمون اليوم في ضلال مبين﴾ [مَريَم: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Mene ne ya yi jinsu*, kuma mene ne ya yi ganinsu a ranar da suke zo Mana! Amma azzalumai suna a cikin ɓata bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Mene ne ya yi jinsu, kuma mene ne ya yi ganinsu a ranar da suke zo Mana! Amma azzalumai suna a cikin ɓata bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Mẽne ne ya yi jinsu, kuma mẽne ne ya yi ganinsu a rãnar da suke zo Mana! Amma azzãlumai sunã a cikin ɓata bayyananna |