Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 39 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَأَنذِرۡهُمۡ يَوۡمَ ٱلۡحَسۡرَةِ إِذۡ قُضِيَ ٱلۡأَمۡرُ وَهُمۡ فِي غَفۡلَةٖ وَهُمۡ لَا يُؤۡمِنُونَ ﴾
[مَريَم: 39]
﴿وأنذرهم يوم الحسرة إذ قضي الأمر وهم في غفلة وهم لا يؤمنون﴾ [مَريَم: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka yi musu gargaɗi da ranar nadama a lokacin da aka hukunta al'amari alhali kuwa suna a cikin ɓata, kuma su ba su yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka yi musu gargaɗi da ranar nadama a lokacin da aka hukunta al'amari alhali kuwa suna a cikin ɓata, kuma su ba su yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka yi musu gargaɗi da rãnar nadãma a lõkacin da aka hukunta al'amari alhãli kuwa sunã a cikin ɓãta, kuma sũ bã su yin ĩmãni |