Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 5 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَإِنِّي خِفۡتُ ٱلۡمَوَٰلِيَ مِن وَرَآءِي وَكَانَتِ ٱمۡرَأَتِي عَاقِرٗا فَهَبۡ لِي مِن لَّدُنكَ وَلِيّٗا ﴾
[مَريَم: 5]
﴿وإني خفت الموالي من ورائي وكانت امرأتي عاقرا فهب لي من لدنك﴾ [مَريَم: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ni, na ji tsoron* dangi a bayana, kuma matata ta kasance bakarariya! Sai ka ba ni wani mataimaki daga wajenKa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ni, na ji tsoron dangi a bayana, kuma matata ta kasance bakarariya! Sai ka ba ni wani mataimaki daga wajenKa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle nĩ, na ji tsõron dangi a bãyãna, kuma mãtãta ta kasance bakarãriya! Sai ka bã ni wani mataimaki daga wajenKa |