Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 6 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿يَرِثُنِي وَيَرِثُ مِنۡ ءَالِ يَعۡقُوبَۖ وَٱجۡعَلۡهُ رَبِّ رَضِيّٗا ﴾
[مَريَم: 6]
﴿يرثني ويرث من آل يعقوب واجعله رب رضيا﴾ [مَريَم: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Ya gaje ni, kuma ya yi gado daga gidan Yaƙuba. Kuma Ka sanya shi yardajje, ya Ubangiji |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya gaje ni, kuma ya yi gado daga gidan Yaƙuba. Kuma Ka sanya shi yardajje, ya Ubangiji |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya gãjẽ ni, kuma ya yi gãdo daga gidan Yãƙũba. Kuma Ka sanya shi yardajje, yã Ubangiji |