Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 4 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿قَالَ رَبِّ إِنِّي وَهَنَ ٱلۡعَظۡمُ مِنِّي وَٱشۡتَعَلَ ٱلرَّأۡسُ شَيۡبٗا وَلَمۡ أَكُنۢ بِدُعَآئِكَ رَبِّ شَقِيّٗا ﴾
[مَريَم: 4]
﴿قال رب إني وهن العظم مني واشتعل الرأس شيبا ولم أكن بدعائك﴾ [مَريَم: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ya Ubangijina! Lalle ne ni, ƙashi na daga gare ni ya yi rauni, kuma kaina ya kunnu da furfura, kuma ban kasance marashin arziki ba game da kiranKa, ya Ubangiji |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya Ubangijina! Lalle ne ni, ƙashi na daga gare ni ya yi rauni, kuma kaina ya kunnu da furfura, kuma ban kasance marashin arziki ba game da kiranKa, ya Ubangiji |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Yã Ubangijina! Lalle ne nĩ, ƙashi na daga gare ni ya yi rauni, kuma kaina ya kunnu da furfura, kuma ban kasance marashin arziki ba game da kiranKa, yã Ubangiji |