Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 60 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿إِلَّا مَن تَابَ وَءَامَنَ وَعَمِلَ صَٰلِحٗا فَأُوْلَٰٓئِكَ يَدۡخُلُونَ ٱلۡجَنَّةَ وَلَا يُظۡلَمُونَ شَيۡـٔٗا ﴾
[مَريَم: 60]
﴿إلا من تاب وآمن وعمل صالحا فأولئك يدخلون الجنة ولا يظلمون شيئا﴾ [مَريَم: 60]
Abubakar Mahmood Jummi Face wanda ya tuba, kuma ya yi imani, kuma ya aikata aiki na ƙwarai. To, waɗannan suna shiga Aljanna, kuma ba a zaluntar su da kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Face wanda ya tuba, kuma ya yi imani, kuma ya aikata aiki na ƙwarai. To, waɗannan suna shiga Aljanna, kuma ba a zaluntar su da kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Fãce wanda ya tũba, kuma ya yi ĩmãni, kuma ya aikata aiki na ƙwarai. To, waɗannan sunã shiga Aljanna, kuma bã a zãluntar su da kõme |