Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 61 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿جَنَّٰتِ عَدۡنٍ ٱلَّتِي وَعَدَ ٱلرَّحۡمَٰنُ عِبَادَهُۥ بِٱلۡغَيۡبِۚ إِنَّهُۥ كَانَ وَعۡدُهُۥ مَأۡتِيّٗا ﴾
[مَريَم: 61]
﴿جنات عدن التي وعد الرحمن عباده بالغيب إنه كان وعده مأتيا﴾ [مَريَم: 61]
Abubakar Mahmood Jummi Gidajen Aljannar zama wadda Mai rahama ya yi alkawarin bayarwa ga bayinSa (masu aikin imani) a fake. Lalle ne shi, alkawarin ya kasance abin riskuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Gidajen Aljannar zama wadda Mai rahama ya yi alkawarin bayarwa ga bayinSa (masu aikin imani) a fake. Lalle ne shi, alkawarin ya kasance abin riskuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Gidãjen Aljannar zama wadda Mai rahama ya yi alkawarin bãyarwa ga bãyinSa (mãsu aikin ĩmãni) a fake. Lalle ne shĩ, alkawarin ya kasance abin riskuwa |