Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 68 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿فَوَرَبِّكَ لَنَحۡشُرَنَّهُمۡ وَٱلشَّيَٰطِينَ ثُمَّ لَنُحۡضِرَنَّهُمۡ حَوۡلَ جَهَنَّمَ جِثِيّٗا ﴾
[مَريَم: 68]
﴿فوربك لنحشرنهم والشياطين ثم لنحضرنهم حول جهنم جثيا﴾ [مَريَم: 68]
Abubakar Mahmood Jummi To, Muna rantsuwa da Ubangijin ka, lalle ne, Muna tayar da su da kuma shaianun sa'an nan, kuma lalle Muna halatar da su da kuma Shaiɗanun sa'an nan, kuma, lalle Muna halatar da su a gefen Jahannama suna gurfane |
Abubakar Mahmoud Gumi To, Muna rantsuwa da Ubangijinka, lalle ne, Muna tayar da su da kuma shaianun sa'an nan, kuma lalle Muna halatar da su da kuma Shaiɗanun sa'an nan, kuma, lalle Muna halatar da su a gefen Jahannama suna gurfane |
Abubakar Mahmoud Gumi To, Munã rantsuwa da Ubangijinka, lalle ne, Muna tãyar da su da kuma shaianun sa'an nan, kuma lalle Muna halatar da su da kuma Shaiɗanun sa'an nan, kuma, lalle Muna halatar da su a gẽfen Jahannama sunã gurfãne |