Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 69 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿ثُمَّ لَنَنزِعَنَّ مِن كُلِّ شِيعَةٍ أَيُّهُمۡ أَشَدُّ عَلَى ٱلرَّحۡمَٰنِ عِتِيّٗا ﴾
[مَريَم: 69]
﴿ثم لننـزعن من كل شيعة أيهم أشد على الرحمن عتيا﴾ [مَريَم: 69]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma lalle Muna fizge wanda yake mafi tsananin girman kai ga Mai rahama daga kowace ƙungiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma lalle Muna fizge wanda yake mafi tsananin girman kai ga Mai rahama daga kowace ƙungiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma lalle Munã fizge wanda yake mafi tsananin girman kai ga Mai rahama daga kõwace ƙungiya |