Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 70 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿ثُمَّ لَنَحۡنُ أَعۡلَمُ بِٱلَّذِينَ هُمۡ أَوۡلَىٰ بِهَا صِلِيّٗا ﴾
[مَريَم: 70]
﴿ثم لنحن أعلم بالذين هم أولى بها صليا﴾ [مَريَم: 70]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma lalle Mu ne Mafi sani ga waɗan da suke su ne mafiya cancantar ƙonuwa da ita |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma lalle Mu ne Mafi sani ga waɗanda suke su ne mafiya cancantar ƙonuwa da ita |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma lalle Mũ ne Mafi sani ga waɗanda suke sũ ne mafiya cancantar ƙõnuwa da ita |