Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 7 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿يَٰزَكَرِيَّآ إِنَّا نُبَشِّرُكَ بِغُلَٰمٍ ٱسۡمُهُۥ يَحۡيَىٰ لَمۡ نَجۡعَل لَّهُۥ مِن قَبۡلُ سَمِيّٗا ﴾
[مَريَم: 7]
﴿يازكريا إنا نبشرك بغلام اسمه يحيى لم نجعل له من قبل سميا﴾ [مَريَم: 7]
Abubakar Mahmood Jummi (Allah Ya karɓa) "Ya zakariyya! Lalle ne Mu, Muna yi maka bushara da wani yaro, sunansa Yahaya. Ba Mu sanya masa wani takwara ba a gabani |
Abubakar Mahmoud Gumi (Allah Ya karɓa) "Ya zakariyya! Lalle ne Mu, Muna yi maka bushara da wani yaro, sunansa Yahaya. Ba Mu sanya masa wani takwara ba a gabani |
Abubakar Mahmoud Gumi (Allah Ya karɓa) "Yã zakariyya! Lalle ne Mũ, Munã yi maka bushãra da wani yãro, sunansa Yahaya. Ba Mu sanya masa wani takwara ba a gabãni |