Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 8 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿قَالَ رَبِّ أَنَّىٰ يَكُونُ لِي غُلَٰمٞ وَكَانَتِ ٱمۡرَأَتِي عَاقِرٗا وَقَدۡ بَلَغۡتُ مِنَ ٱلۡكِبَرِ عِتِيّٗا ﴾
[مَريَم: 8]
﴿قال رب أنى يكون لي غلام وكانت امرأتي عاقرا وقد بلغت من﴾ [مَريَم: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ya Ubangijina! Yaya wani yaro zai kasance a gare ni, alhali kuwa matata ta kasance bakarariya, kuma ga shi na kai ga matuƙa ta tsufa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya Ubangijina! Yaya wani yaro zai kasance a gare ni, alhali kuwa matata ta kasance bakarariya, kuma ga shi na kai ga matuƙa ta tsufa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Yã Ubangijĩna! Yãya wani yãro zai kasance a gare ni, alhãli kuwa mãtãta ta kasance bakarãriya, kuma gã shi nã kai ga matuƙa ta tsũfa |