Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 98 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَكَمۡ أَهۡلَكۡنَا قَبۡلَهُم مِّن قَرۡنٍ هَلۡ تُحِسُّ مِنۡهُم مِّنۡ أَحَدٍ أَوۡ تَسۡمَعُ لَهُمۡ رِكۡزَۢا ﴾
[مَريَم: 98]
﴿وكم أهلكنا قبلهم من قرن هل تحس منهم من أحد أو تسمع﴾ [مَريَم: 98]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da yawa Muka halakar da mutanen ƙarnoni a gabaninsu. Shin kana jin motsin wani guda daga gare su, ko kuwa kana jin wata ɗuriya tasu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da yawa Muka halakar da mutanen ƙarnoni a gabaninsu. Shin kana jin motsin wani guda daga gare su, ko kuwa kana jin wata ɗuriya tasu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da yawa Muka halakar da mutãnen ƙarnõni a gabãninsu. Shin kanã jin mõtsin wani guda daga gare su, kõ kuwa kanã jin wata ɗuriya tãsu |