Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 119 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿إِنَّآ أَرۡسَلۡنَٰكَ بِٱلۡحَقِّ بَشِيرٗا وَنَذِيرٗاۖ وَلَا تُسۡـَٔلُ عَنۡ أَصۡحَٰبِ ٱلۡجَحِيمِ ﴾
[البَقَرَة: 119]
﴿إنا أرسلناك بالحق بشيرا ونذيرا ولا تسأل عن أصحاب الجحيم﴾ [البَقَرَة: 119]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne Mun aike ka da gaskiya, kana mai bayar da bishara, kuma mai gargaɗi, kuma ba za a tambaye ka ba, game da abokan Wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Mun aike ka da gaskiya, kana mai bayar da bishara, kuma mai gargaɗi, kuma ba za a tambaye ka ba, game da abokan Wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Mun aike ka da gaskiya, kana mai bãyar da bishãra, kuma mai gargaɗi, kuma bã zã a tambaye ka ba, game da abõkan Wuta |