Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 118 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَقَالَ ٱلَّذِينَ لَا يَعۡلَمُونَ لَوۡلَا يُكَلِّمُنَا ٱللَّهُ أَوۡ تَأۡتِينَآ ءَايَةٞۗ كَذَٰلِكَ قَالَ ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِهِم مِّثۡلَ قَوۡلِهِمۡۘ تَشَٰبَهَتۡ قُلُوبُهُمۡۗ قَدۡ بَيَّنَّا ٱلۡأٓيَٰتِ لِقَوۡمٖ يُوقِنُونَ ﴾
[البَقَرَة: 118]
﴿وقال الذين لا يعلمون لولا يكلمنا الله أو تأتينا آية كذلك قال﴾ [البَقَرَة: 118]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda ba su da sani suka ce: "Don me Allah ba Ya yi mana magana, ko wata aya ta zo mana?"* Kamar wancan ne waɗanda suke a gabaninsu suka faɗa, kamar maganarsu. zukatansu sun yi kama da juna. Lalle ne, Mun bayyana ayoyi ga mutane masu sakankancewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda ba su da sani suka ce: "Don me Allah ba Ya yi mana magana, ko wata aya ta zo mana?" Kamar wancan ne waɗanda suke a gabaninsu suka faɗa, kamar maganarsu. zukatansu sun yi kama da juna. Lalle ne, Mun bayyana ayoyi ga mutane masu sakankancewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda bã su da sani suka ce: "Don me Allah bã Ya yi mana magana, ko wata ãyã ta zo mana?" Kamar wancan ne waɗanda suke a gabãninsu suka faɗa, kamar maganarsu. zukãtansu sun yi kamã da jũna. Lalle ne, Mun bayyana ãyõyi ga mutãne masu sakankancewa |