Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 12 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿أَلَآ إِنَّهُمۡ هُمُ ٱلۡمُفۡسِدُونَ وَلَٰكِن لَّا يَشۡعُرُونَ ﴾ 
[البَقَرَة: 12]
﴿ألا إنهم هم المفسدون ولكن لا يشعرون﴾ [البَقَرَة: 12]
| Abubakar Mahmood Jummi To, lalle ne su, sune masu ɓarna, kuma amma ba su san hakan ba | 
| Abubakar Mahmoud Gumi To, lalle ne su, sune masu ɓarna, kuma amma ba su sansancewa | 
| Abubakar Mahmoud Gumi To, lalle ne su, sũne mãsu ɓarna, kuma amma bã su sansancewa |