Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 124 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿۞ وَإِذِ ٱبۡتَلَىٰٓ إِبۡرَٰهِـۧمَ رَبُّهُۥ بِكَلِمَٰتٖ فَأَتَمَّهُنَّۖ قَالَ إِنِّي جَاعِلُكَ لِلنَّاسِ إِمَامٗاۖ قَالَ وَمِن ذُرِّيَّتِيۖ قَالَ لَا يَنَالُ عَهۡدِي ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[البَقَرَة: 124]
﴿وإذ ابتلى إبراهيم ربه بكلمات فأتمهن قال إني جاعلك للناس إماما قال﴾ [البَقَرَة: 124]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Ubangijin Ibrahim Ya jarrabe shi da wasu kalmomi, sai ya cika su. Ya ce: "Lalle ne Ni, Mai sanya ka shugaba domin mutane ne." Ya ce: "Kuma daga zuriyata." Ya ce: "AlkawariNa ba zai samu azzalumai ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Ubangijin Ibrahim Ya jarrabe shi da wasu kalmomi, sai ya cika su. Ya ce: "Lalle ne Ni, Mai sanya ka shugaba domin mutane ne." Ya ce: "Kuma daga zuriyata." Ya ce: "AlkawariNa ba zai samu azzalumai ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Ubangijin Ibrãhim Ya jarrabẽ shi da wasu kalmõmi, sai ya cika su. Ya ce: "Lalle ne Nĩ, Mai sanya ka shugaba dõmin mutãne ne." Ya ce: "Kuma daga zũriyata." Ya ce: "AlkawarĩNa bã zai sãmu azzãlumai ba |