Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 14 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَإِذَا لَقُواْ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ قَالُوٓاْ ءَامَنَّا وَإِذَا خَلَوۡاْ إِلَىٰ شَيَٰطِينِهِمۡ قَالُوٓاْ إِنَّا مَعَكُمۡ إِنَّمَا نَحۡنُ مُسۡتَهۡزِءُونَ ﴾ 
[البَقَرَة: 14]
﴿وإذا لقوا الذين آمنوا قالوا آمنا وإذا خلوا إلى شياطينهم قالوا إنا﴾ [البَقَرَة: 14]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan sun haɗu da waɗanda suka yi imani, sukan ce: "Mun yi imani. "Kuma idan sun wofinta zuwa ga shaiɗanunsu,* sukan ce: "Lalle ne muna tare da ku: Mu masu izgili, kawai ne | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun haɗu da waɗanda suka yi imani, sukan ce: "Mun yi imani. "Kuma idan sun wofinta zuwa ga shaiɗanunsu, sukan ce: "Lalle ne muna tare da ku: Mu masu izgili, kawai ne | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun haɗu da waɗanda suka yi ĩmãni, sukan ce: "Mun yi ĩmãni. "Kuma idan sun wõfinta zuwa ga shaiɗãnunsu, sukan ce: "Lalle ne muna tãre da ku: Mu mãsu izgili, kawai ne |