Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 169 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿إِنَّمَا يَأۡمُرُكُم بِٱلسُّوٓءِ وَٱلۡفَحۡشَآءِ وَأَن تَقُولُواْ عَلَى ٱللَّهِ مَا لَا تَعۡلَمُونَ ﴾
[البَقَرَة: 169]
﴿إنما يأمركم بالسوء والفحشاء وأن تقولوا على الله ما لا تعلمون﴾ [البَقَرَة: 169]
Abubakar Mahmood Jummi Yana umurnin ku ne kawai da mugun aiki da alfasha, kuma da ku faɗi abin da ba ku sani ba ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana umurnin ku ne kawai da mugun aiki da alfasha, kuma da ku faɗi abin da ba ku sani ba ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana umurnin ku ne kawai da mugun aiki da alfãsha, kuma da ku faɗi abin da ba ku sani ba ga Allah |