Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 182 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿فَمَنۡ خَافَ مِن مُّوصٖ جَنَفًا أَوۡ إِثۡمٗا فَأَصۡلَحَ بَيۡنَهُمۡ فَلَآ إِثۡمَ عَلَيۡهِۚ إِنَّ ٱللَّهَ غَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[البَقَرَة: 182]
﴿فمن خاف من موص جنفا أو إثما فأصلح بينهم فلا إثم عليه﴾ [البَقَرَة: 182]
Abubakar Mahmood Jummi To, wanda ya ji tsoron karkata ko kuwa wani zunubi daga mai wasiyyar, sai ya yi sulhi a tsakaninsu to babu laifi a kansa. Lalle ne Allah, Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi To, wanda ya ji tsoron karkata ko kuwa wani zunubi daga mai wasiyyar, sai ya yi sulhi a tsakaninsu to babu laifi a kansa. Lalle ne Allah, Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi To, wanda ya ji tsõron karkata ko kuwa wani zunubi daga mai wasiyyar, sai ya yi sulhi a tsakãninsu to bãbu laifi a kansa. Lalle ne Allah, Mai gãfara ne, Mai jin ƙai |