Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 22 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿ٱلَّذِي جَعَلَ لَكُمُ ٱلۡأَرۡضَ فِرَٰشٗا وَٱلسَّمَآءَ بِنَآءٗ وَأَنزَلَ مِنَ ٱلسَّمَآءِ مَآءٗ فَأَخۡرَجَ بِهِۦ مِنَ ٱلثَّمَرَٰتِ رِزۡقٗا لَّكُمۡۖ فَلَا تَجۡعَلُواْ لِلَّهِ أَندَادٗا وَأَنتُمۡ تَعۡلَمُونَ ﴾
[البَقَرَة: 22]
﴿الذي جعل لكم الأرض فراشا والسماء بناء وأنزل من السماء ماء فأخرج﴾ [البَقَرَة: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Wanda Ya sanya muku ƙasa shimfiɗa, kuma sama gini, kuma Ya saukar da ruwa daga sama, sa'an nan Ya fitar da abinci daga 'ya'yan itace game da shi, saboda ku. Saboda haka kada ku sanya wa Allah wasu kishiyoyi, alhali kuwa kuna sane |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda Ya sanya muku ƙasa shimfiɗa, kuma sama gini, kuma Ya saukar da ruwa daga sama, sa'an nan Ya fitar da abinci daga 'ya'yan itace game da shi, saboda ku. Saboda haka kada ku sanya wa Allah wasu kishiyoyi, alhali kuwa kuna sane |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda Ya sanya muku ƙasa shimfiɗa, kuma sama gini, kuma Ya saukar da ruwa daga sama, sa'an nan Ya fitar da abinci daga 'ya'yan itãce game da shi, sabõda ku. Sabõda haka kada ku sanya wa Allah wasu kĩshiyõyi, alhãli kuwa kuna sane |