×

Mutãne sun kasance al'umma guda. Sai Allah Ya aiki annabãwa suna mãsu 2:213 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:213) ayat 213 in Hausa

2:213 Surah Al-Baqarah ayat 213 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 213 - البَقَرَة - Page - Juz 2

﴿كَانَ ٱلنَّاسُ أُمَّةٗ وَٰحِدَةٗ فَبَعَثَ ٱللَّهُ ٱلنَّبِيِّـۧنَ مُبَشِّرِينَ وَمُنذِرِينَ وَأَنزَلَ مَعَهُمُ ٱلۡكِتَٰبَ بِٱلۡحَقِّ لِيَحۡكُمَ بَيۡنَ ٱلنَّاسِ فِيمَا ٱخۡتَلَفُواْ فِيهِۚ وَمَا ٱخۡتَلَفَ فِيهِ إِلَّا ٱلَّذِينَ أُوتُوهُ مِنۢ بَعۡدِ مَا جَآءَتۡهُمُ ٱلۡبَيِّنَٰتُ بَغۡيَۢا بَيۡنَهُمۡۖ فَهَدَى ٱللَّهُ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ لِمَا ٱخۡتَلَفُواْ فِيهِ مِنَ ٱلۡحَقِّ بِإِذۡنِهِۦۗ وَٱللَّهُ يَهۡدِي مَن يَشَآءُ إِلَىٰ صِرَٰطٖ مُّسۡتَقِيمٍ ﴾
[البَقَرَة: 213]

Mutãne sun kasance al'umma guda. Sai Allah Ya aiki annabãwa suna mãsu bãyar da bishãra kuma mãsu gargaɗi; kuma Ya saukar da Littãfi da gaskiya tãre da su dõmin (Littãfin) ya yi hukunci a tsakãnin mutãnen a cikin abin da suka sãɓã wa jũna a cikinsa. kuma bãbu wanda ya sãɓã, a cikinsa, fãce waɗanda aka bai wa shi daga bãyan hujjõji bayyanannu sun je musu dõmin zãlunci a tsakãninsu. Sai Allah Ya shiryar da waɗanda suka yi ĩmani ga abin da suka sãɓã a cikinsa daga gaskiya da izninSa. Kuma Allah Yana shiryar da wanda Yake so, zuwa ga hanya madaidaiciya

❮ Previous Next ❯

ترجمة: كان الناس أمة واحدة فبعث الله النبيين مبشرين ومنذرين وأنـزل معهم الكتاب, باللغة الهوسا

﴿كان الناس أمة واحدة فبعث الله النبيين مبشرين ومنذرين وأنـزل معهم الكتاب﴾ [البَقَرَة: 213]

Abubakar Mahmood Jummi
Mutane sun kasance al'umma guda. Sai Allah Ya aiki annabawa suna masu bayar da bishara kuma masu gargaɗi; kuma Ya saukar da Littafi da gaskiya tare da su domin (Littafin) ya yi hukunci a tsakanin mutanen a cikin abin da suka saɓa wa juna a cikinsa. kuma babu wanda ya saɓa, a cikinsa, face waɗanda aka bai wa shi daga bayan hujjoji bayyanannu sun je musu domin zalunci a tsakaninsu. Sai Allah Ya shiryar da waɗanda suka yi imani ga abin da suka saɓa a cikinsa daga gaskiya da izninSa. Kuma Allah Yana shiryar da wanda Yake so, zuwa ga hanya madaidaiciya
Abubakar Mahmoud Gumi
Mutane sun kasance al'umma guda. Sai Allah Ya aiki annabawa suna masu bayar da bishara kuma masu gargaɗi; kuma Ya saukar da Littafi da gaskiya tare da su domin (Littafin) ya yi hukunci a tsakanin mutanen a cikin abin da suka saɓa wa juna a cikinsa. kuma babu wanda ya saɓa, a cikinsa, face waɗanda aka bai wa shi daga bayan hujjoji bayyanannu sun je musu domin zalunci a tsakaninsu. Sai Allah Ya shiryar da waɗanda suka yi imani ga abin da suka saɓa a cikinsa daga gaskiya da izninSa. Kuma Allah Yana shiryar da wanda Yake so, zuwa ga hanya madaidaiciya
Abubakar Mahmoud Gumi
Mutãne sun kasance al'umma guda. Sai Allah Ya aiki annabãwa suna mãsu bãyar da bishãra kuma mãsu gargaɗi; kuma Ya saukar da Littãfi da gaskiya tãre da su dõmin (Littãfin) ya yi hukunci a tsakãnin mutãnen a cikin abin da suka sãɓã wa jũna a cikinsa. kuma bãbu wanda ya sãɓã, a cikinsa, fãce waɗanda aka bai wa shi daga bãyan hujjõji bayyanannu sun je musu dõmin zãlunci a tsakãninsu. Sai Allah Ya shiryar da waɗanda suka yi ĩmani ga abin da suka sãɓã a cikinsa daga gaskiya da izninSa. Kuma Allah Yana shiryar da wanda Yake so, zuwa ga hanya madaidaiciya
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek