Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 214 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿أَمۡ حَسِبۡتُمۡ أَن تَدۡخُلُواْ ٱلۡجَنَّةَ وَلَمَّا يَأۡتِكُم مَّثَلُ ٱلَّذِينَ خَلَوۡاْ مِن قَبۡلِكُمۖ مَّسَّتۡهُمُ ٱلۡبَأۡسَآءُ وَٱلضَّرَّآءُ وَزُلۡزِلُواْ حَتَّىٰ يَقُولَ ٱلرَّسُولُ وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ مَعَهُۥ مَتَىٰ نَصۡرُ ٱللَّهِۗ أَلَآ إِنَّ نَصۡرَ ٱللَّهِ قَرِيبٞ ﴾
[البَقَرَة: 214]
﴿أم حسبتم أن تدخلوا الجنة ولما يأتكم مثل الذين خلوا من قبلكم﴾ [البَقَرَة: 214]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kuna zaton ku shiga Aljanna kuma tun misalin waɗanda suka shige daga gabaninku bai zo muku ba? Wahaloli da cuta sun shafe su, kuma aka tsoratar da su har manzonsu da waɗanda suka yi imani tare da shi su ce: "Yaushe taimakon Allah zai zo?" To! Lalle ne, taimakon Allah yana kusa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuna zaton ku shiga Aljanna kuma tun misalin waɗanda suka shige daga gabaninku bai zo muku ba? Wahaloli da cuta sun shafe su, kuma aka tsoratar da su har manzonsu da waɗanda suka yi imani tare da shi su ce: "Yaushe taimakon Allah zai zo?" To! Lalle ne, taimakon Allah yana kusa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuna zaton ku shiga Aljanna kuma tun misãlin waɗanda suka shige daga gabãninku bai zo muku ba? Wahalõli da cũta sun shãfe su, kuma aka tsõratar da su har manzonsu da waɗanda suka yi ĩmãni tãre da shi su ce: "Yaushe taimakon Allah zai zo?" To! Lalle ne, taimakon Allah yana kusa |