Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 215 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿يَسۡـَٔلُونَكَ مَاذَا يُنفِقُونَۖ قُلۡ مَآ أَنفَقۡتُم مِّنۡ خَيۡرٖ فَلِلۡوَٰلِدَيۡنِ وَٱلۡأَقۡرَبِينَ وَٱلۡيَتَٰمَىٰ وَٱلۡمَسَٰكِينِ وَٱبۡنِ ٱلسَّبِيلِۗ وَمَا تَفۡعَلُواْ مِنۡ خَيۡرٖ فَإِنَّ ٱللَّهَ بِهِۦ عَلِيمٞ ﴾
[البَقَرَة: 215]
﴿يسألونك ماذا ينفقون قل ما أنفقتم من خير فللوالدين والأقربين واليتامى والمساكين﴾ [البَقَرَة: 215]
Abubakar Mahmood Jummi Suna tambayar ka mene neza su ciyar. Ka ce: Abin da kuka ciyar daga alheri sai ga mahaifa* da mafi kusantar dangantaka da marayu da matalauta da ɗan hanya. Kuma abin da kuka aikata daga alheri, to, lalle ne, Allah gare shi Masani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna tambayar ka mene neza su ciyar. Ka ce: Abin da kuka ciyar daga alheri sai ga mahaifa da mafi kusantar dangantaka da marayu da matalauta da ɗan hanya. Kuma abin da kuka aikata daga alheri, to, lalle ne, Allah gare shi Masani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna tambayar ka mẽne nezã su ciyar. Ka ce: Abin da kuka ciyar daga alhẽri sai ga mahaifa da mafi kusantar dangantaka da marãyu da matalauta da ɗan hanya. Kuma abin da kuka aikata daga alhẽri, to, lalle ne, Allah gare shi Masani ne |