×

Lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni, da waɗanda suka yi hijira kuma 2:218 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:218) ayat 218 in Hausa

2:218 Surah Al-Baqarah ayat 218 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 218 - البَقَرَة - Page - Juz 2

﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَٱلَّذِينَ هَاجَرُواْ وَجَٰهَدُواْ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ أُوْلَٰٓئِكَ يَرۡجُونَ رَحۡمَتَ ٱللَّهِۚ وَٱللَّهُ غَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[البَقَرَة: 218]

Lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni, da waɗanda suka yi hijira kuma suka yi jihãdi a cikin hanyar Allah waɗannan suna fãtar (sãmun) rahamar Allah kuma Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إن الذين آمنوا والذين هاجروا وجاهدوا في سبيل الله أولئك يرجون رحمة, باللغة الهوسا

﴿إن الذين آمنوا والذين هاجروا وجاهدوا في سبيل الله أولئك يرجون رحمة﴾ [البَقَرَة: 218]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle ne waɗanda suka yi imani, da waɗanda suka yi hijira kuma suka yi jihadi a cikin hanyar Allah waɗannan suna fatar (samun) rahamar Allah kuma Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne waɗanda suka yi imani, da waɗanda suka yi hijira kuma suka yi jihadi a cikin hanyar Allah waɗannan suna fatar (samun) rahamar Allah kuma Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni, da waɗanda suka yi hijira kuma suka yi jihãdi a cikin hanyar Allah waɗannan suna fãtar (sãmun) rahamar Allah kuma Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek