Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 219 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿۞ يَسۡـَٔلُونَكَ عَنِ ٱلۡخَمۡرِ وَٱلۡمَيۡسِرِۖ قُلۡ فِيهِمَآ إِثۡمٞ كَبِيرٞ وَمَنَٰفِعُ لِلنَّاسِ وَإِثۡمُهُمَآ أَكۡبَرُ مِن نَّفۡعِهِمَاۗ وَيَسۡـَٔلُونَكَ مَاذَا يُنفِقُونَۖ قُلِ ٱلۡعَفۡوَۗ كَذَٰلِكَ يُبَيِّنُ ٱللَّهُ لَكُمُ ٱلۡأٓيَٰتِ لَعَلَّكُمۡ تَتَفَكَّرُونَ ﴾
[البَقَرَة: 219]
﴿يسألونك عن الخمر والميسر قل فيهما إثم كبير ومنافع للناس وإثمهما أكبر﴾ [البَقَرَة: 219]
Abubakar Mahmood Jummi Suna tambayar ka game da giya da caca.* Ka ce: "A cikinsu akwai zunubi mai girma da wasu amfanoni ga mutane, kuma zunubinsu ne mafi girma daga amfaninsu." Kuma suna tambayar ka mene ne za su ciyar; ka ce: "Abin da ya rage."** Kamar wancan ne Allah Yake bayyanawar ayoyi a gare ku; tsammaninku, kuna tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna tambayar ka game da giya da caca. Ka ce: "A cikinsu akwai zunubi mai girma da wasu amfanoni ga mutane, kuma zunubinsu ne mafi girma daga amfaninsu." Kuma suna tambayar ka mene ne za su ciyar; ka ce: "Abin da ya rage." Kamar wancan ne Allah Yake bayyanawar ayoyi a gare ku; tsammaninku, kuna tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna tambayar ka game da giya da cãcã. Ka ce: "A cikinsu akwai zunubi mai girma da wasu amfãnõni ga mutãne, kuma zunubinsu ne mafi girma daga amfaninsu." Kuma suna tambayar ka mẽne ne zã su ciyar; ka ce: "Abin da ya rage." Kamar wancan ne Allah Yake bayyanawar ãyõyi a gare ku; tsammãninku, kuna tunãni |