×

A cikin dũniya da Lãhira. Kuma suna tambayar ka game da marãyu.* 2:220 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:220) ayat 220 in Hausa

2:220 Surah Al-Baqarah ayat 220 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 220 - البَقَرَة - Page - Juz 2

﴿فِي ٱلدُّنۡيَا وَٱلۡأٓخِرَةِۗ وَيَسۡـَٔلُونَكَ عَنِ ٱلۡيَتَٰمَىٰۖ قُلۡ إِصۡلَاحٞ لَّهُمۡ خَيۡرٞۖ وَإِن تُخَالِطُوهُمۡ فَإِخۡوَٰنُكُمۡۚ وَٱللَّهُ يَعۡلَمُ ٱلۡمُفۡسِدَ مِنَ ٱلۡمُصۡلِحِۚ وَلَوۡ شَآءَ ٱللَّهُ لَأَعۡنَتَكُمۡۚ إِنَّ ٱللَّهَ عَزِيزٌ حَكِيمٞ ﴾
[البَقَرَة: 220]

A cikin dũniya da Lãhira. Kuma suna tambayar ka game da marãyu.* Ka ce: "Kyautatãwa gare su ne mafi alhẽri, kuma idan kun haɗa da su (wajen abinci), to, 'yan'uwanku ne; kuma Allah Yana sanin mai ɓãtãwa daga mai kyautatãwa. Kuma dã Allah Yã so, dã Ya tsananta muku. Lalle ne Allah Mabuwãyi ne, Mai hikima

❮ Previous Next ❯

ترجمة: في الدنيا والآخرة ويسألونك عن اليتامى قل إصلاح لهم خير وإن تخالطوهم, باللغة الهوسا

﴿في الدنيا والآخرة ويسألونك عن اليتامى قل إصلاح لهم خير وإن تخالطوهم﴾ [البَقَرَة: 220]

Abubakar Mahmood Jummi
A cikin duniya da Lahira. Kuma suna tambayar ka game da marayu.* Ka ce: "Kyautatawa gare su ne mafi alheri, kuma idan kun haɗa da su (wajen abinci), to, 'yan'uwanku ne; kuma Allah Yana sanin mai ɓatawa daga mai kyautatawa. Kuma da Allah Ya so, da Ya tsananta muku. Lalle ne Allah Mabuwayi ne, Mai hikima
Abubakar Mahmoud Gumi
A cikin duniya da Lahira. Kuma suna tambayar ka game da marayu. Ka ce: "Kyautatawa gare su ne mafi alheri, kuma idan kun haɗa da su (wajen abinci), to, 'yan'uwanku ne; kuma Allah Yana sanin mai ɓatawa daga mai kyautatawa. Kuma da Allah Ya so, da Ya tsananta muku. Lalle ne Allah Mabuwayi ne, Mai hikima
Abubakar Mahmoud Gumi
A cikin dũniya da Lãhira. Kuma suna tambayar ka game da marãyu. Ka ce: "Kyautatãwa gare su ne mafi alhẽri, kuma idan kun haɗa da su (wajen abinci), to, 'yan'uwanku ne; kuma Allah Yana sanin mai ɓãtãwa daga mai kyautatãwa. Kuma dã Allah Yã so, dã Ya tsananta muku. Lalle ne Allah Mabuwãyi ne, Mai hikima
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek