Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 226 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿لِّلَّذِينَ يُؤۡلُونَ مِن نِّسَآئِهِمۡ تَرَبُّصُ أَرۡبَعَةِ أَشۡهُرٖۖ فَإِن فَآءُو فَإِنَّ ٱللَّهَ غَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[البَقَرَة: 226]
﴿للذين يؤلون من نسائهم تربص أربعة أشهر فإن فاءوا فإن الله غفور﴾ [البَقَرَة: 226]
Abubakar Mahmood Jummi Ga waɗanda suke yin rantsuwa* daga matansu akwai jinkirin wata huɗu. To, idan sun koma, to, lalle ne Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ga waɗanda suke yin rantsuwa daga matansu akwai jinkirin wata huɗu. To, idan sun koma, to, lalle ne Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ga waɗanda suke yin rantsuwa daga matansu akwai jinkirin watã huɗu. To, idan sun kõma, to, lalle ne Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai |