×

Allah ba Ya kãmã ku da laifi sabõda yãsasshiya a cikin rantsuwõyinku. 2:225 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:225) ayat 225 in Hausa

2:225 Surah Al-Baqarah ayat 225 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 225 - البَقَرَة - Page - Juz 2

﴿لَّا يُؤَاخِذُكُمُ ٱللَّهُ بِٱللَّغۡوِ فِيٓ أَيۡمَٰنِكُمۡ وَلَٰكِن يُؤَاخِذُكُم بِمَا كَسَبَتۡ قُلُوبُكُمۡۗ وَٱللَّهُ غَفُورٌ حَلِيمٞ ﴾
[البَقَرَة: 225]

Allah ba Ya kãmã ku da laifi sabõda yãsasshiya a cikin rantsuwõyinku. Kuma amma Yana kama ku sabõda abin da zukãtanku* suka sanã'anta. Kuma Allah Mai gãfara ne, Mai haƙuri

❮ Previous Next ❯

ترجمة: لا يؤاخذكم الله باللغو في أيمانكم ولكن يؤاخذكم بما كسبت قلوبكم والله, باللغة الهوسا

﴿لا يؤاخذكم الله باللغو في أيمانكم ولكن يؤاخذكم بما كسبت قلوبكم والله﴾ [البَقَرَة: 225]

Abubakar Mahmood Jummi
Allah ba Ya kama ku da laifi saboda yasasshiya a cikin rantsuwoyinku. Kuma amma Yana kama ku saboda abin da zukatanku* suka sana'anta. Kuma Allah Mai gafara ne, Mai haƙuri
Abubakar Mahmoud Gumi
Allah ba Ya kama ku da laifi saboda yasasshiya a cikin rantsuwoyinku. Kuma amma Yana kama ku saboda abin da zukatanku suka sana'anta. Kuma Allah Mai gafara ne, Mai haƙuri
Abubakar Mahmoud Gumi
Allah ba Ya kãmã ku da laifi sabõda yãsasshiya a cikin rantsuwõyinku. Kuma amma Yana kama ku sabõda abin da zukãtanku suka sanã'anta. Kuma Allah Mai gãfara ne, Mai haƙuri
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek