Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 227 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿وَإِنۡ عَزَمُواْ ٱلطَّلَٰقَ فَإِنَّ ٱللَّهَ سَمِيعٌ عَلِيمٞ ﴾
[البَقَرَة: 227]
﴿وإن عزموا الطلاق فإن الله سميع عليم﴾ [البَقَرَة: 227]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan sun yi niyyar saki, to, lalle ne, Allah Mai ji ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun yi niyyar saki, to, lalle ne, Allah Mai ji ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun yi niyyar saki, to, lalle ne, Allah Mai ji ne, Masani |