Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 239 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿فَإِنۡ خِفۡتُمۡ فَرِجَالًا أَوۡ رُكۡبَانٗاۖ فَإِذَآ أَمِنتُمۡ فَٱذۡكُرُواْ ٱللَّهَ كَمَا عَلَّمَكُم مَّا لَمۡ تَكُونُواْ تَعۡلَمُونَ ﴾
[البَقَرَة: 239]
﴿فإن خفتم فرجالا أو ركبانا فإذا أمنتم فاذكروا الله كما علمكم ما﴾ [البَقَرَة: 239]
Abubakar Mahmood Jummi To, idan kun ji tsoro, to (ku dai yi salla gwargwadon hali) da tafiya ƙasa ko kuwa a kan dabbobi. Sa'an nan idan kun amince sai ku ambaci Allah, kamar yadda Ya nuna muku abin da ba ku kasance kuna sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan kun ji tsoro, to (ku dai yi salla gwargwadon hali) da tafiya ƙasa ko kuwa a kan dabbobi. Sa'an nan idan kun amince sai ku ambaci Allah, kamar yadda Ya nuna muku abin da ba ku kasance kuna sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan kun ji tsõro, to (ku dai yi salla gwargwadon hali) da tafiya ƙasa kõ kuwa a kan dabbobi. Sa'an nan idan kun amince sai ku ambaci Allah, kamar yadda Ya nũna muku abin da ba ku kasance kuna sani ba |