Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 238 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿حَٰفِظُواْ عَلَى ٱلصَّلَوَٰتِ وَٱلصَّلَوٰةِ ٱلۡوُسۡطَىٰ وَقُومُواْ لِلَّهِ قَٰنِتِينَ ﴾
[البَقَرَة: 238]
﴿حافظوا على الصلوات والصلاة الوسطى وقوموا لله قانتين﴾ [البَقَرَة: 238]
Abubakar Mahmood Jummi Ku tsare* lokatai a kan salloli da salla mafificiya. Kuma ku tsayu kuna masu ƙanƙan da kai ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku tsare lokatai a kan salloli da salla mafificiya. Kuma ku tsayu kuna masu ƙanƙan da kai ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku tsare lõkatai a kan sallõli da salla mafificiya. Kuma ku tsayu kuna mãsu ƙanƙan da kai ga Allah |