Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 254 - البَقَرَة - Page - Juz 3
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ أَنفِقُواْ مِمَّا رَزَقۡنَٰكُم مِّن قَبۡلِ أَن يَأۡتِيَ يَوۡمٞ لَّا بَيۡعٞ فِيهِ وَلَا خُلَّةٞ وَلَا شَفَٰعَةٞۗ وَٱلۡكَٰفِرُونَ هُمُ ٱلظَّٰلِمُونَ ﴾
[البَقَرَة: 254]
﴿ياأيها الذين آمنوا أنفقوا مما رزقناكم من قبل أن يأتي يوم لا﴾ [البَقَرَة: 254]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda* suka yi imani! Ku ciyar daga abin da Muka azurta ku daga gabanin wani yini ya zo babu ciniki a cikinsa kuma babu abuta, kuma babu ceto, kuma kafirai su ne Azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku ciyar daga abin da Muka azurta ku daga gabanin wani yini ya zo babu ciniki a cikinsa kuma babu abuta, kuma babu ceto, kuma kafirai su ne azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi ĩmãni! Ku ciyar daga abin da Muka azurta ku daga gabãnin wani yini ya zo bãbu ciniki a cikinsa kuma bãbu abũta, kuma bãbu cẽto, kuma kãfirai sũ ne azzãlumai |