Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 257 - البَقَرَة - Page - Juz 3
﴿ٱللَّهُ وَلِيُّ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ يُخۡرِجُهُم مِّنَ ٱلظُّلُمَٰتِ إِلَى ٱلنُّورِۖ وَٱلَّذِينَ كَفَرُوٓاْ أَوۡلِيَآؤُهُمُ ٱلطَّٰغُوتُ يُخۡرِجُونَهُم مِّنَ ٱلنُّورِ إِلَى ٱلظُّلُمَٰتِۗ أُوْلَٰٓئِكَ أَصۡحَٰبُ ٱلنَّارِۖ هُمۡ فِيهَا خَٰلِدُونَ ﴾
[البَقَرَة: 257]
﴿الله ولي الذين آمنوا يخرجهم من الظلمات إلى النور والذين كفروا أولياؤهم﴾ [البَقَرَة: 257]
Abubakar Mahmood Jummi Allah Shi ne Masoyin waɗanda suka yi imani; Yana fitar da su daga duffai zuwa ga haske, kuma waɗanda suka kafirta, masoyansu ¦agutu ne; suna fitar da su daga haske zuwa ga duffai. Waɗannan abokan Wuta ne, su a cikinta madawwama ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Shi ne Masoyin waɗanda suka yi imani; Yana fitar da su daga duffai zuwa ga haske, kuma waɗanda suka kafirta, masoyansu ¦agutu ne; suna fitar da su daga haske zuwa ga duffai. Waɗannan abokan Wuta ne, su a cikinta madawwama ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Shi ne Masõyin waɗanda suka yi ĩmãni; Yana fitar da su daga duffai zuwa ga haske, kuma waɗanda suka kãfirta, masõyansu ¦ãgũtu ne; suna fitar da su daga haske zuwa ga duffai. Waɗannan abokan Wuta ne, sũ a cikinta madawwama ne |