Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 256 - البَقَرَة - Page - Juz 3
﴿لَآ إِكۡرَاهَ فِي ٱلدِّينِۖ قَد تَّبَيَّنَ ٱلرُّشۡدُ مِنَ ٱلۡغَيِّۚ فَمَن يَكۡفُرۡ بِٱلطَّٰغُوتِ وَيُؤۡمِنۢ بِٱللَّهِ فَقَدِ ٱسۡتَمۡسَكَ بِٱلۡعُرۡوَةِ ٱلۡوُثۡقَىٰ لَا ٱنفِصَامَ لَهَاۗ وَٱللَّهُ سَمِيعٌ عَلِيمٌ ﴾
[البَقَرَة: 256]
﴿لا إكراه في الدين قد تبين الرشد من الغي فمن يكفر بالطاغوت﴾ [البَقَرَة: 256]
Abubakar Mahmood Jummi Babu tilastawa* a cikin addini, haƙiƙa shiriya ta bayyana daga ɓata; Saboda haka wanda ya kafirta da ¦aguta kuma ya yi imani da Allah, to, haƙiƙa, ya yi riƙo ga igiya amintacciya, babu yankewa agare ta. Kuma Allah Mai ji ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Babu tilastawa a cikin addini, haƙiƙa shiriya ta bayyana daga ɓata; Saboda haka wanda ya kafirta da ¦aguta kuma ya yi imani da Allah, to, haƙiƙa, ya yi riƙo ga igiya amintacciya, babu yankewa agare ta. Kuma Allah Mai ji ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Bãbu tĩlastãwa a cikin addini, haƙĩƙa shiriya tã bayyana daga ɓata; Sabõda haka wanda ya kãfirta da ¦ãgũta kuma ya yi ĩmãni da Allah, to, haƙĩƙa, yã yi riƙo ga igiya amintacciya, bãbu yankẽwa agare ta. Kuma Allah Mai ji ne, Masani |