×

Lalle ne, Allah bã Ya jin kunyar Ya bayyana wani misãli, kõwane 2:26 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:26) ayat 26 in Hausa

2:26 Surah Al-Baqarah ayat 26 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 26 - البَقَرَة - Page - Juz 1

﴿۞ إِنَّ ٱللَّهَ لَا يَسۡتَحۡيِۦٓ أَن يَضۡرِبَ مَثَلٗا مَّا بَعُوضَةٗ فَمَا فَوۡقَهَاۚ فَأَمَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ فَيَعۡلَمُونَ أَنَّهُ ٱلۡحَقُّ مِن رَّبِّهِمۡۖ وَأَمَّا ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ فَيَقُولُونَ مَاذَآ أَرَادَ ٱللَّهُ بِهَٰذَا مَثَلٗاۘ يُضِلُّ بِهِۦ كَثِيرٗا وَيَهۡدِي بِهِۦ كَثِيرٗاۚ وَمَا يُضِلُّ بِهِۦٓ إِلَّا ٱلۡفَٰسِقِينَ ﴾
[البَقَرَة: 26]

Lalle ne, Allah bã Ya jin kunyar Ya bayyana wani misãli, kõwane iri ne, sauro da abin da yake bisa gare shi. To, amma waɗanda suka yi ĩmãni, sai su san cewa lalle shi ne gaskiya daga Ubangijin su, kuma amma waɗanda suka kãfirta, sai su ce: "Mẽne ne Allah Ya yi nufi da wannan* ya zama misãli?" na ɓatar da wasu mãsu yawa da shi, kuma Yana shiryar da wasu mãsu yawada shi, kuma bã Ya ɓatarwa da shi fãce fasiƙai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إن الله لا يستحيي أن يضرب مثلا ما بعوضة فما فوقها فأما, باللغة الهوسا

﴿إن الله لا يستحيي أن يضرب مثلا ما بعوضة فما فوقها فأما﴾ [البَقَرَة: 26]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle ne, Allah ba Ya jin kunyar Ya bayyana wani misali, kowane iri ne, sauro da abin da yake bisa gare shi. To, amma waɗanda suka yi imani, sai su san cewa lalle shi ne gaskiya daga Ubangijin su, kuma amma waɗanda suka kafirta, sai su ce: "Mene ne Allah Ya yi nufi da wannan* ya zama misali?" na ɓatar da wasu masu yawa da shi, kuma Yana shiryar da wasu masu yawada shi, kuma ba Ya ɓatarwa da shi face fasiƙai
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne, Allah ba Ya jin kunyar Ya bayyana wani misali, kowane iri ne, sauro da abin da yake bisa gare shi. To, amma waɗanda suka yi imani, sai su san cewa lalle shi ne gaskiya daga Ubangijin su, kuma amma waɗanda suka kafirta, sai su ce: "Mene ne Allah Ya yi nufi da wannan ya zama misali?" na ɓatar da wasu masu yawa da shi, kuma Yana shiryar da wasu masu yawada shi, kuma ba Ya ɓatarwa da shi face fasiƙai
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne, Allah bã Ya jin kunyar Ya bayyana wani misãli, kõwane iri ne, sauro da abin da yake bisa gare shi. To, amma waɗanda suka yi ĩmãni, sai su san cewa lalle shi ne gaskiya daga Ubangijin su, kuma amma waɗanda suka kãfirta, sai su ce: "Mẽne ne Allah Ya yi nufi da wannan ya zama misãli?" na ɓatar da wasu mãsu yawa da shi, kuma Yana shiryar da wasu mãsu yawada shi, kuma bã Ya ɓatarwa da shi fãce fasiƙai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek