×

Waɗanda suke warware alƙawarin Allah daga bãyan ƙulla shi, kuma su yanke 2:27 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:27) ayat 27 in Hausa

2:27 Surah Al-Baqarah ayat 27 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 27 - البَقَرَة - Page - Juz 1

﴿ٱلَّذِينَ يَنقُضُونَ عَهۡدَ ٱللَّهِ مِنۢ بَعۡدِ مِيثَٰقِهِۦ وَيَقۡطَعُونَ مَآ أَمَرَ ٱللَّهُ بِهِۦٓ أَن يُوصَلَ وَيُفۡسِدُونَ فِي ٱلۡأَرۡضِۚ أُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡخَٰسِرُونَ ﴾
[البَقَرَة: 27]

Waɗanda suke warware alƙawarin Allah daga bãyan ƙulla shi, kuma su yanke abin da Allah Ya yi umurni da shi a sãdar, kuma suna ɓarna a cikin ƙasa, waɗannan sũ ne mãsu hasãra

❮ Previous Next ❯

ترجمة: الذين ينقضون عهد الله من بعد ميثاقه ويقطعون ما أمر الله به, باللغة الهوسا

﴿الذين ينقضون عهد الله من بعد ميثاقه ويقطعون ما أمر الله به﴾ [البَقَرَة: 27]

Abubakar Mahmood Jummi
Waɗanda suke warware alƙawarin Allah daga bayan ƙulla shi, kuma su yanke abin da Allah Ya yi umurni da shi a sadar, kuma suna ɓarna a cikin ƙasa, waɗannan su ne masu hasara
Abubakar Mahmoud Gumi
Waɗanda suke warware alƙawarin Allah daga bayan ƙulla shi, kuma su yanke abin da Allah Ya yi umurni da shi a sadar, kuma suna ɓarna a cikin ƙasa, waɗannan su ne masu hasara
Abubakar Mahmoud Gumi
Waɗanda suke warware alƙawarin Allah daga bãyan ƙulla shi, kuma su yanke abin da Allah Ya yi umurni da shi a sãdar, kuma suna ɓarna a cikin ƙasa, waɗannan sũ ne mãsu hasãra
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek