Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 270 - البَقَرَة - Page - Juz 3
﴿وَمَآ أَنفَقۡتُم مِّن نَّفَقَةٍ أَوۡ نَذَرۡتُم مِّن نَّذۡرٖ فَإِنَّ ٱللَّهَ يَعۡلَمُهُۥۗ وَمَا لِلظَّٰلِمِينَ مِنۡ أَنصَارٍ ﴾
[البَقَرَة: 270]
﴿وما أنفقتم من نفقة أو نذرتم من نذر فإن الله يعلمه وما﴾ [البَقَرَة: 270]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma abin da kuka ciyar daga ciyarwa, ko kuka cika alwashi daga wani bakance, to, lalle ne, Allah Yana sanin sa. Kuma azzalumai ba su da wasu mataimaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abin da kuka ciyar daga ciyarwa, ko kuka cika alwashi daga wani bakance, to, lalle ne, Allah Yana sanin sa. Kuma azzalumai ba su da wasu mataimaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abin da kuka ciyar daga ciyarwa, kõ kuka cika alwãshi daga wani bãkance, to, lalle ne, Allah Yana sanin sa. Kuma azzãlumai bã su da wasu mataimaka |