Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 271 - البَقَرَة - Page - Juz 3
﴿إِن تُبۡدُواْ ٱلصَّدَقَٰتِ فَنِعِمَّا هِيَۖ وَإِن تُخۡفُوهَا وَتُؤۡتُوهَا ٱلۡفُقَرَآءَ فَهُوَ خَيۡرٞ لَّكُمۡۚ وَيُكَفِّرُ عَنكُم مِّن سَيِّـَٔاتِكُمۡۗ وَٱللَّهُ بِمَا تَعۡمَلُونَ خَبِيرٞ ﴾
[البَقَرَة: 271]
﴿إن تبدوا الصدقات فنعما هي وإن تخفوها وتؤتوها الفقراء فهو خير لكم﴾ [البَقَرَة: 271]
Abubakar Mahmood Jummi Idan kun nuna sadakoki to, yana da kyau ƙwarai kuma idan kuka ɓoye su kuma kuka je da su ga matalauta, to shi ne mafi alheri a gareku, kuma Yana kankarewa, daga barinku, daga miyagun ayyukanku. Kuma Allah ga abin da kuke aikatawa Masani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan kun nuna sadakoki to, yana da kyau ƙwarai kuma idan kuka ɓoye su kuma kuka je da su ga matalauta, to shi ne mafi alheri a gareku, kuma Yana kankarewa, daga barinku, daga miyagun ayyukanku. Kuma Allah ga abin da kuke aikatawa Masani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan kun nũna sadakõki to, yana da kyau ƙwarai kuma idan kuka ɓõye su kuma kuka je da su ga matalauta, to shi ne mafi alhẽri a gareku, kuma Yana kankarẽwa, daga barinku, daga miyãgun ayyukanku. Kuma Allah ga abin da kuke aikatawa Masani ne |