Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 278 - البَقَرَة - Page - Juz 3
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ ٱتَّقُواْ ٱللَّهَ وَذَرُواْ مَا بَقِيَ مِنَ ٱلرِّبَوٰٓاْ إِن كُنتُم مُّؤۡمِنِينَ ﴾ 
[البَقَرَة: 278]
﴿ياأيها الذين آمنوا اتقوا الله وذروا ما بقي من الربا إن كنتم﴾ [البَقَرَة: 278]
| Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku bi Allah da taƙawa kuma ku bar abin da ya rage daga riba, idan kun kasance masu imani | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku bi Allah da taƙawa kuma ku bar abin da ya rage daga riba, idan kun kasance masu imani | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Ku bi Allah da taƙawa kuma ku bar abin da ya rage daga riba, idan kun kasance mãsu ĩmãni |