Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 281 - البَقَرَة - Page - Juz 3
﴿وَٱتَّقُواْ يَوۡمٗا تُرۡجَعُونَ فِيهِ إِلَى ٱللَّهِۖ ثُمَّ تُوَفَّىٰ كُلُّ نَفۡسٖ مَّا كَسَبَتۡ وَهُمۡ لَا يُظۡلَمُونَ ﴾
[البَقَرَة: 281]
﴿واتقوا يوما ترجعون فيه إلى الله ثم توفى كل نفس ما كسبت﴾ [البَقَرَة: 281]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku ji tsoron wani yini wanda ake mayar da ku a cikinsa zuwa ga Allah, sa'an nan kuma a cika wa kowane rai abin da ya sana'anta, kuma su ba a zaluntar su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku ji tsoron wani yini wanda ake mayar da ku a cikinsa zuwa ga Allah, sa'an nan kuma a cika wa kowane rai abin da ya sana'anta, kuma su ba a zaluntar su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku ji tsõron wani yini wanda ake mayar da ku a cikinsa zuwa ga Allah, sa'an nan kuma a cika wa kõwane rai abin da ya sanã'anta, kuma sũ bã a zãluntar su |