Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 280 - البَقَرَة - Page - Juz 3
﴿وَإِن كَانَ ذُو عُسۡرَةٖ فَنَظِرَةٌ إِلَىٰ مَيۡسَرَةٖۚ وَأَن تَصَدَّقُواْ خَيۡرٞ لَّكُمۡ إِن كُنتُمۡ تَعۡلَمُونَ ﴾
[البَقَرَة: 280]
﴿وإن كان ذو عسرة فنظرة إلى ميسرة وأن تصدقوا خير لكم إن﴾ [البَقَرَة: 280]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan ma'abucin wahala ya kasance (mawahalci) to, jinkirtawa ake yi zuwa ga sauƙin al'amarinsa, kuma da kun yi sadaka, shi ne mafi alheri a gare ku, idan kun kasance kuna sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan ma'abucin wahala ya kasance (mawahalci) to, jinkirtawa ake yi zuwa ga sauƙin al'amarinsa, kuma da kun yi sadaka, shi ne mafi alheri a gare ku, idan kun kasance kuna sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan ma'abucin wahala ya kasance (mawahalci) to, jinkirtãwa ake yi zuwa ga sauƙin al'amarinsa, kuma dã kun yi sadaka, shi ne mafi alhẽri a gare ku, idan kun kasance kuna sani |