Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 283 - البَقَرَة - Page - Juz 3
﴿۞ وَإِن كُنتُمۡ عَلَىٰ سَفَرٖ وَلَمۡ تَجِدُواْ كَاتِبٗا فَرِهَٰنٞ مَّقۡبُوضَةٞۖ فَإِنۡ أَمِنَ بَعۡضُكُم بَعۡضٗا فَلۡيُؤَدِّ ٱلَّذِي ٱؤۡتُمِنَ أَمَٰنَتَهُۥ وَلۡيَتَّقِ ٱللَّهَ رَبَّهُۥۗ وَلَا تَكۡتُمُواْ ٱلشَّهَٰدَةَۚ وَمَن يَكۡتُمۡهَا فَإِنَّهُۥٓ ءَاثِمٞ قَلۡبُهُۥۗ وَٱللَّهُ بِمَا تَعۡمَلُونَ عَلِيمٞ ﴾
[البَقَرَة: 283]
﴿وإن كنتم على سفر ولم تجدوا كاتبا فرهان مقبوضة فإن أمن بعضكم﴾ [البَقَرَة: 283]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan kun kasance a kan tafiya, kuma ba ku sami marubuci ba, to, a bayar da jingina karɓaɓɓiya (ga hannu). To, idan sashenku ya amince wa sashe, to, wanda aka amince wannan sai ya bayar da amanarsa, kuma ya bi Allah, Ubangijinsa, da taƙawa. Kuma kada ku ɓoye shaida, kuma wanda ya ɓoye ta, to, shi mai zunubin zuciyarsa ne. KumaAllah ga abin da kuke aikatawa Masani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan kun kasance a kan tafiya, kuma ba ku sami marubuci ba, to, a bayar da jingina karɓaɓɓiya (ga hannu). To, idan sashenku ya amince wa sashe, to, wanda aka amince wannan sai ya bayar da amanarsa, kuma ya bi Allah, Ubangijinsa, da taƙawa. Kuma kada ku ɓoye shaida, kuma wanda ya ɓoye ta, to, shi mai zunubin zuciyarsa ne. KumaAllah ga abin da kuke aikatawa Masani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan kun kasance a kan tafiya, kuma ba ku sami marubũci ba, to, a bãyar da jingina karɓaɓɓiya (ga hannu). To, idan sãshenku ya amince wa sãshe, to, wanda aka amincẽ wannan sai ya bãyar da amãnarsa, kuma ya bi Allah, Ubangijinsa, da taƙawa. Kuma kada ku ɓõye shaida, kuma wanda ya ɓõye ta, to, shi mai zunubin zũciyarsa ne. KumaAllah ga abin da kuke aikatãwa Masani ne |