Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 31 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَعَلَّمَ ءَادَمَ ٱلۡأَسۡمَآءَ كُلَّهَا ثُمَّ عَرَضَهُمۡ عَلَى ٱلۡمَلَٰٓئِكَةِ فَقَالَ أَنۢبِـُٔونِي بِأَسۡمَآءِ هَٰٓؤُلَآءِ إِن كُنتُمۡ صَٰدِقِينَ ﴾
[البَقَرَة: 31]
﴿وعلم آدم الأسماء كلها ثم عرضهم على الملائكة فقال أنبئوني بأسماء هؤلاء﴾ [البَقَرَة: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ya sanar da Adam sunaye dukansu, sa'an nan kuma ya gitta su a kan mala'iku, sa'n nan Ya ce: "Ku gaya mini sunayen waɗannan, idan kun nasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya sanar da Adam sunaye dukansu, sa'an nan kuma ya gitta su a kan mala'iku, sa'n nan Ya ce: "Ku gaya mini sunayen waɗannan, idan kun nasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya sanar da Ãdam sũnãye dukansu, sa'an nan kuma ya gitta su a kan malã'iku, sa'n nan Ya ce: "Ku gaya mini sũnayen waɗannan, idan kun nasance mãsu gaskiya |