Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 32 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿قَالُواْ سُبۡحَٰنَكَ لَا عِلۡمَ لَنَآ إِلَّا مَا عَلَّمۡتَنَآۖ إِنَّكَ أَنتَ ٱلۡعَلِيمُ ٱلۡحَكِيمُ ﴾ 
[البَقَرَة: 32]
﴿قالوا سبحانك لا علم لنا إلا ما علمتنا إنك أنت العليم الحكيم﴾ [البَقَرَة: 32]
| Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Tsarki ya tabbata a gare Ka! Babu sani a gare mu, lalle ne Kai, Kai ne Masani, Mai hikima  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Tsarki ya tabbata a gare Ka! Babu sani a gare mu, lalle ne Kai, Kai ne Masani, Mai hikima  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Tsarki ya tabbata a gare Ka! Bãbu sani a gare mu, lalle ne Kai, Kai ne Masani, Mai hikima  |