Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 50 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَإِذۡ فَرَقۡنَا بِكُمُ ٱلۡبَحۡرَ فَأَنجَيۡنَٰكُمۡ وَأَغۡرَقۡنَآ ءَالَ فِرۡعَوۡنَ وَأَنتُمۡ تَنظُرُونَ ﴾ 
[البَقَرَة: 50]
﴿وإذ فرقنا بكم البحر فأنجيناكم وأغرقنا آل فرعون وأنتم تنظرون﴾ [البَقَرَة: 50]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Muka raba teku saboda ku, sai Muka tsirar da ku kuma Muka nutsar da mutanen Fir'auna, alhali kuwa ku kuna kallo  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Muka raba teku saboda ku, sai Muka tsirar da ku kuma Muka nutsar da mutanen Fir'auna, alhali kuwa ku kuna kallo  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Muka raba tẽku sabõda ku, sai Muka tsĩrar da ku kuma Muka nutsar da mutãnen Fir'auna, alhãli kuwa kũ kuna kallo  |