Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 51 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَإِذۡ وَٰعَدۡنَا مُوسَىٰٓ أَرۡبَعِينَ لَيۡلَةٗ ثُمَّ ٱتَّخَذۡتُمُ ٱلۡعِجۡلَ مِنۢ بَعۡدِهِۦ وَأَنتُمۡ ظَٰلِمُونَ ﴾
[البَقَرَة: 51]
﴿وإذ واعدنا موسى أربعين ليلة ثم اتخذتم العجل من بعده وأنتم ظالمون﴾ [البَقَرَة: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da muka yi wa'adi ga Musa, dare arba'in, sa'an nan kuma kuka riƙi maraƙi daga bayansa, alhali ku, kuna masu zalunci (da bauta masa) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da muka yi wa'adi ga Musa, dare arba'in, sa'an nan kuma kuka riƙi maraƙi daga bayansa, alhali ku, kuna masu zalunci (da bauta masa) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da muka yi wa'adi ga Mũsa, dare arba'in, sa'an nan kuma kuka riƙi maraƙi daga bãyansa, alhãli kũ, kuna mãsu zãlunci (da bauta masa) |