Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 63 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَإِذۡ أَخَذۡنَا مِيثَٰقَكُمۡ وَرَفَعۡنَا فَوۡقَكُمُ ٱلطُّورَ خُذُواْ مَآ ءَاتَيۡنَٰكُم بِقُوَّةٖ وَٱذۡكُرُواْ مَا فِيهِ لَعَلَّكُمۡ تَتَّقُونَ ﴾
[البَقَرَة: 63]
﴿وإذ أخذنا ميثاقكم ورفعنا فوقكم الطور خذوا ما آتيناكم بقوة واذكروا ما﴾ [البَقَرَة: 63]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Muka riƙi alƙawarinku, kuma Muka ɗaukaka dutse a bisa gareku: "Ku kama abin da Muka baku da ƙarfi. Kuma ku ambaci abin da yake a cikin sa, tsammaninku ku karekanku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Muka riƙi alƙawarinku, kuma Muka ɗaukaka dutse a bisa gareku: "Ku kama abin da Muka baku da ƙarfi. Kuma ku ambaci abin da yake a cikin sa, tsammaninku ku karekanku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Muka riƙi alƙawarinku, kuma Muka ɗaukaka dũtse a bisa gareku: "Ku kãma abin da Muka baku da ƙarfi. Kuma ku ambaci abin da yake a cikin sa, tsammãninku ku kãrekanku |