Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 62 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَٱلَّذِينَ هَادُواْ وَٱلنَّصَٰرَىٰ وَٱلصَّٰبِـِٔينَ مَنۡ ءَامَنَ بِٱللَّهِ وَٱلۡيَوۡمِ ٱلۡأٓخِرِ وَعَمِلَ صَٰلِحٗا فَلَهُمۡ أَجۡرُهُمۡ عِندَ رَبِّهِمۡ وَلَا خَوۡفٌ عَلَيۡهِمۡ وَلَا هُمۡ يَحۡزَنُونَ ﴾
[البَقَرَة: 62]
﴿إن الذين آمنوا والذين هادوا والنصارى والصابئين من آمن بالله واليوم الآخر﴾ [البَقَرَة: 62]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda suka yi imani, da waɗanda suka tuba*, da Nasara da Makarkata, wana ya yi imani da Allah da Yinin Lahira, kuma ya aikata aikin ƙwarai, to, suna da ijararsu a wurin Ubangijinsu, kuma babu tsoro a kansu, kuma ba su zama suna yin baƙin ciki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka yi imani, da waɗanda suka tuba, da Nasara da Makarkata, wana ya yi imani da Allah da Yinin Lahira, kuma ya aikata aikin ƙwarai, to, suna da ijararsu a wurin Ubangijinsu, kuma babu tsoro a kansu, kuma ba su zama suna yin baƙin ciki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni, da waɗanda suka tũba, da Nasãra da Makarkata, wana ya yi ĩmani da Allah da Yinin Lãhira, kuma ya aikata aikin ƙwarai, to, suna da ijãrarsu a wurin Ubangijinsu, kuma bãbu tsõro a kansu, kuma ba su zama suna yin baƙin ciki ba |