Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 64 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿ثُمَّ تَوَلَّيۡتُم مِّنۢ بَعۡدِ ذَٰلِكَۖ فَلَوۡلَا فَضۡلُ ٱللَّهِ عَلَيۡكُمۡ وَرَحۡمَتُهُۥ لَكُنتُم مِّنَ ٱلۡخَٰسِرِينَ ﴾
[البَقَرَة: 64]
﴿ثم توليتم من بعد ذلك فلولا فضل الله عليكم ورحمته لكنتم من﴾ [البَقَرَة: 64]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma kuka juya daga bayan wancan, to, ba domin falalar Allah ba da rahamarSa a kanku, haƙiƙa, da kun kasance daga masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma kuka juya daga bayan wancan, to, ba domin falalar Allah ba da rahamarSa a kanku, haƙiƙa, da kun kasance daga masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma kuka jũya daga bayan wancan, to, bã dõmin falalar Allah ba da rahamarSa a kanku, haƙĩƙa, dã kun kasance daga mãsu hasãra |